2 Thessalonians 2:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu kuwa kun san abin da yake hana shi, wannan yana faruwa ne don a bayyana shi a daidai lokaci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، يَنْذُ دَيْ كُنْ سَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ حَنَ شِ ذُوَا، دُواْمِنْ عَبَيَّنَا شِ أَدَيْدَيْ لُواْكَثِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, a yanzu dai kun san abin da yake tare shi, don kada ya bayyana kafin lokacinsa.