2 Thessalonians 2:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan za a bayyana mai tawayen, Ubangiji Yesu kuwa zai hamษare shi da numfashin bakinsa yฤ kuma hallaka shi da darajar dawowarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููฐ ฺขูุง ุฐูุงุนู ุจูููููู ุณูุฑููููู ุชูุงููููููฐูููููุ ููููุฏู ุนูุจูููโุบูุฌู ุนููุณูููฐ ุฐููู ููุดูููฐ ุฏู ููู
ฺูขูุดููู ุจูุงููููุณูุ ููููู
ู ููููููู ุดู ุฏู ุทูููููููุฑู ุจููููููุฑูุณู ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููุงูู
ููุงูููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'an nan ne fa sarkin tawayen zai bayyana, Ubangiji Yesu kuwa zai hallaka shi da hucin bakinsa, ya kuma shafe shi da bayyanarsa a ranar komowarsa.