2 Thessalonians 2:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuwan mai tawayen nan zai zama ta wurin aikin Shaiษan da aka bayyana cikin kowane irin ayyukan banmamaki, alamu da abubuwan banmamaki na ฦarya,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงุนู ุบูุงููููฐ ุฐูููุงูู ุณูุฑููููู ุชูุงููููููฐููููู ุชูููุฑููู ุงููููููููู ุดูููุทููู ููุนูููููุชู ู
ููููููู ุนูููู
ู ุฏู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ฺููงูุถูููุง ุงููุฑู ุงููุฑู ุฏู ุฅูููููุงููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai tawayen nan kuwa, zai zo ne bisa ga ikon Shaiษan, yana aikata abubuwan al'ajabi, da alamu, da aikin dabo na ฦarya iri iri,