2 Thessalonians 3:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshe, ’yan’uwa, ku yi mana addu’a domin saƙon Ubangiji yă yi saurin bazuwa a kuma girmama shi, kamar yadda yake a wurinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَڧَرْشٜىٰ، یَنْعُوَ، كُيِ مَنَ أَدُّعَ دُواْمِنْ كَلْمَرْ عُبَنْغِجِ تَيَطُ دَ سَوْرِ، تَسَامِ طَوْكَكَ كَمَرْ يَدَّ تَسَامُ عَثِكِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga ƙarshe kuma 'yan'uwa, ku yi mana addu'a, Maganar Ubangiji ta yi saurin yaɗuwa, ta sami ɗaukaka, kamar yadda ta samu a gare ku,