2 Thessalonians 3:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni, Bulus, nake rubuta wannan gaisuwa da hannuna, wannan ce shaida a kowace wasiƙata, haka nake rubutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے بُلُسْ، نَكٜىٰ رُبُوتَ وَنَّنْ غَيْسُوَا دَ هَنُّونَ؞ وَنَّنْ ثٜىٰ شَيْدَ عَكُواْوَثٜىٰ وَسِيڧَاتَ، حَكَ نَكٜىٰ رُبُوتُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni Bulus, ni nake rubuto wannan Gaisuwa da hannuna. Ita ce kuwa shaidar kowace wasiƙata. Rubutun hannuna ke nan.