2 Thessalonians 3:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kuma yi addu’a yadda za a cece mu daga mugayen mutane masu mugunta, gama ba kowa ba ne yake da bangaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكُمَيِ أَدُّعَ دُواْمِنْ عَثٜىٰثٜىٰمُ دَغَ مُوغَيٜىٰنْ مُتَنٜىٰ مَاسُ عَيْكَتَ مُغُنْتَا، غَمَا بَدُكَ سُكَ بَادَ غَسْكِيَابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
a kuma cece mu daga fanɗararrun mutane, mugaye. Don ba duka ne suke da bangaskiya ba.