2 Thessalonians 3:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna da tabbaci cikin Ubangiji cewa kuna bin umarnai da muka yi muku, za ku kuma ci gaba da yin abubuwan da muka umarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنْ أَمِنْثٜىٰ دَ عُبَنْغِجِ غَمٜىٰدَكُو ثٜىٰوَ كُنَ بِنْ عُمَرْنِنْ دَ مُكَيِ مُكُ، ذَاكُ كُمَ ثِيغَبَ دَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun kuma amince da ku a game da Ubangiji, cewa kuna bin umarnin da muka yi muku, za ku kuma riƙa bi.