2 Thessalonians 3:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ku kanku kun san yadda ya kamata ku bi gurbinmu. Ba mu yi zaman banza saโad da muke tare da ku ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุ ููู ู
ูุง ูููู ุณููู ููุง ููู
ูุงุชู ูููู ูููุงููู ุฏูู
ููุ ุบูู
ูุง ูููุงูููุซููู ุฏูู
ูููููฐ ุชูุฑูููฐุฏููููุ ุจูู
ู ููููู ู
ููู ุญููููู ฺงููููู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ku kanku kun san yadda ya kamata ku yi koyi da mu, domin sa'ad da muke a tare, ba mu nuna muku lalaci ba,