2 Timothy 1:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa nake shan wahalar da nake sha. Duk da haka ba na jin kunya, domin na san wanda na gaskata da shi, na kuma tabbata cewa yana iya kiyaye abin da na danฦa masa amana don wancan rana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ููููููู ููููฐ ุงูููู ุดููู ูููููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููฐุดูุง ูููุงู ุนูููููุธู ู
ูุงุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุจูุงููุฌููู ููููููุง ุฏููุงูู
ููู ููุณููู ุบู ููููููฐููููฐ ููุจูุงุฏู ุบูุณูููููุ ููู
ู ููุชูุจููุชูุง ููุง ุนููู ูููุฑู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููุจูุงูู ุงููู
ูุงููุฑูุณูุ ุญูุฑู ุฐูููุง ุฑูุงููุฑู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, ne nake shan wuya haka. Duk da haka, ban kunyata ba, domin na san wanda na gaskata da shi, na kuma tabbata yana da iko ya kiyaye abin da na danฦa masa, har ya zuwa waccan rana.