2 Timothy 1:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kiyaye kyakkyawar ajiyan nan da aka danฦa maka amana, ka lura da ita da taimakon Ruhu Mai Tsarki wanda yake raye a cikinmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูููุฑููู ุชูููู
ููููุงูู ุฑููุญู ู
ููู ฺูุฑููููู ุฏูููููููฐ ุธูููููููฐ ุนูุซูููููู
ูุ ูููููู ุฏู ููููููู ูููุงูููุฑูููุง ุชูุบูุณูููููุฑู ุฏู ุนููู ุจูุงูู ุงููู
ูุงููุฑูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kyakkyawan abin nan da aka ba ka amana, ka kiyaye shi ta wurin Ruhu Mai Tsarki, wanda yake zaune a zuciyarmu.