2 Timothy 1:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimakon haka ma, sa’ad da yake a Roma, ya neme ni ido a rufe sai da ya same ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ مَيْمَكُوانْ حَكَ دَ يَ إِسُواْ رُواْمَ، يَنٜىٰمٜىٰنِ دَ نَاثِيَ، سَيْ دَ يَسَامٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har ma da ya zo Roma, sai ya neme ni ido a rufe, ya kuwa same ni.