2 Timothy 2:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka riฦa tuna masu da haka, ka kuma gama su da Allah, kada su yi jayayya a kan maganganu, don ba ta da wani amfani, sai ษad da masu ji kawai take yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏูููโุบู ุชููู ู
ูุณู ุฏู ููุทูููููู ุงููุจูุจูููุ ููููู
ู ุบูุฑูุบูุทูููฐุณู ุงููุบูุจููู ุนูุจูููโุบูุฌู ุซูููฐูู ููุฏู ุณููู ุบูุฑูุฏูู
ู ุนููููู ููููู
ููุงูู
ูุ ุฏููุงูู
ููู ุจูุงุชูุฏู ุงููู
ฺูขูุงููุ ุณูููุฏููู ุชููปูุงุชู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุฌูููุชู ููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka riฦa tuna musu da haka, ka kuma gama su da Ubangiji, kada su yi jayayya a kan maganganu, don ba ta da wani amfani, sai ษad da masu ji kawai take yi.