2 Timothy 2:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi iyakacin ฦoฦarinka ka gabatar da kanka a gaban Allah a matsayin wanda aka amince da shi, maโaikaci wanda ba shi da dalilin jin kunya wanda kuma yake fassara kalmar gaskiya daidai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุงููููุงููุซููู ฺงููุงฺูงูุฑููููู ููุณูุงู
ู ุซููููููููุฑู ููุฑูุฏู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ุ ู
ูุนูููููุซููู ุฏู ุจูุงุดู ุฏู ููููููุง ุบูู
ูููฐุฏู ุนูููููููุณูุ ููู
ู ู
ููููููุงูููุฑู ุฏู ููููู
ูุฑู ุบูุณููููู ุฏูููุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka himmantu, ka miฦa kanka yardajje ga Allah, ma'aikaci wanda ba hanya ya kunyata, mai kuma fassara Maganar gaskiya daidai.