2 Timothy 2:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, ฦaฦฦarfan tushen nan na Allah yana nan daram, an hatimce shi da wannan rubutu, โUbangiji ya san waษanda suke nasa,โ da kuma, โDuk wanda ya bayyana yarda ga sunan Ubangiji, to, dole yฤ yi nesa da aikata mugunta.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฐููููููููููฐูู ุชููุดูููฐููููู ุฏู ุงูููููู ฺููููขูุ ูุงููููุงูู ุฏูุฑูู
ู ุฏู ููุงุชูู
ููู ุฏู ุนููู ุจูุบู ุนูููููุณู ุซูููฐูู ยซุงูููููู ููุณููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ููุงุณูยป ููู
ู ยซุฏููู ููููุฏู ููููููฐุซูููฐูู ุดู ูู ุนูุจูููโุบูุฌู ููููฐ ุจูุฑู ูููู ููููฐุณู ุฏู ู
ููุบููู ุนูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka, ฦaฦฦarfan harsashin ginin nan na Allah ya tabbata, hatimin nan kuwa yana jikinsa cewa, โUbangiji ya san nasa,โ da kuma, โDuk wanda ya bayyana yarda ga sunan Ubangiji, to, yฤ yi nesa da aikata mugunta.โ