2 Timothy 2:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A babban gida akwai kayayyakin da ba na zinariya da na azurfa kaɗai ba, amma har da na katako da na yumɓu ma; waɗansu domin hidima mai daraja waɗansu kuwa domin hidima marar daraja.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ بَبَّنْ غِدَا بَا كَايَنْ ظِينَارِيَ دَ نَأَظُرْڢَا نٜىٰ كَطَيْ سُكٜىٰ ثِكِيبَ، أَݣَويْ مَا نَ إِتَاثٜىٰ دَ نَلَاكَ، وَطَنْسُ دُواْمِنْ عَيْكِ مَيْ دَرَجَ، وَطَنْسُ كُمَ دُواْمِنْ عَيْكِ مَرَرْ دَرَجَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A babban gida, ba kayan zinariya da na azurfa ne kawai ba, har ma da na itace da na yumɓu, waɗansu don aikin ɗaukaka, waɗansu kuwa don ƙasƙantaccen aiki.