2 Timothy 2:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi tunani a kan abin da nake faɗi, gama Ubangiji zai ba ka ganewa cikin dukan wannan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيِ تُنَانِ عَكَنْ أَبِنْدَ نَڢَطَا مَكَ، غَمَا عُبَنْغِجِ ذَيْبَاكَ غَانٜىٰوَ ثِكِنْ دُكَنْ كُواْمٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi tunani a kan abin da nake faɗa, Ubangiji kuwa zai ba ka fahimtar kome.