2 Timothy 3:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
tsanani, shan wahala, irin abubuwan da suka faru da ni a Antiyok, Ikoniyum da kuma Listira, tsananin da na jure. Duk da haka Ubangiji ya cece ni daga dukansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุงูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ู’ ุฏูŽ ฺŸูŽู†ูŽู†ู ุฏูŽ ูˆูŽู‡ูŽู„ููˆุงู’ู„ูู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุณูŽุงู…ูœู‰ูฐู†ู ุงู”ูŽุนูŽู†ู’ุชูŽูƒููŠูŽ ุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู’ู†ููŠูŽ ุฏูŽ ู„ูุณู’ุชูุฑูŽุŒ ุงู•ูุฑูู†ู’ ฺŸูŽู†ูŽู†ูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุฌูู…ู’ุฑูœู‰ูฐุž ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐู†ู ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kuma yawan tsanani, da wuyar da na sha, da suka same ni a Antakiya, da Ikoniya, da Listira, wato irin tsanance-tsanancen da na jure. Amma Ubangiji ya kuษ“utar da ni daga cikinsu duka.