2 Timothy 3:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kullum suna koyo amma ba sa taɓa iya yarda da gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ نٜىٰ مَتَنْ دَ كُلُّمْ سُنَ كَنْ كُواْيُواْ، عَمَّا دُكْدَهَكَ بَاسَ كَيْوَ غَ سَنِنْ غَسْكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kullum suna koyo, amma kullum sai su kāsa kaiwa ga sanin gaskiya.