2 Timothy 4:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Luka ne kaɗai yake tare da ni. Ka nemi Markus ku zo tare, domin yana da amfani a gare ni cikin hidimata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُكَّ نٜىٰ كَطَيْ يَنَ تَرٜىٰدَنِ؞ كَنٜىٰمِ مَرْكُسْ كَذُواْ تَرٜىٰ دَشِ، سَبُواْدَ يَنَدَ أَمْڢَانِ سُواْسَيْ غَرٜىٰنِ ثِكِنْ حِدِمَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Luka ne kaɗai yake tare da ni. Ka ɗauko Markus ku zo tare, gama yana da amfani a gare ni a wajen yi mini hidima.