2 Timothy 4:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin da na kฤre kaina da farko, ba wanda ya goyi bayana, sai ma kowa ya yashe ni. Ina fata ba za a lasafta wannan laifi a kansu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ฺขูุฑููููุงูู ููุงุฑูููฐ ูููููู ุฏู ูููู ุงููุบูุจููู ู
ูุงุณู ุดูุฑููุนู ุจูุงููููุฏู ููุฑฺูขูุง ู
ููู ุจูุงููุ ูููุงููู ููุบูุฌูููฐููุ ููุฏู ุฏููู ุงูููููู ููููุณฺููขูุชูุง ููููููู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin da na ba da hanzarina na farko, ba wanda ya goyi bayana, sai duk suka yashe ni. Ina fata ba za a lasafta wannan laifi a kansu ba.