2 Timothy 4:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama lokaci yana zuwa da mutane ba za su jure da sahihiyar koyarwa ba. A maimako, don cimma burinsu, za su taro wa kansu malamai masu yawa, domin su faษi abin da kunnuwansu masu ฦaiฦayi suke so su ji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ูููุงูููุซู ูููู ุฐูููุง ุนูููุฏู ู
ูุชูููููฐ ุจูุฐูุงุณู ุฌูู
ูุฑูููฐ ุบู ูููุงูููุฑูููุฑู ุบูุณูููููุงุจูุ ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญูููุ ุฐูุงุณู ููููฐู
ู ูููุงูููุฑูููุฑู ุฏูุณูููููฐุณููุงูุ ุฐูุงุณู ุชูุชููุงุฑู ููููููุณู ู
ูุงุณู ูููุงูููุฑูููุงุ ุณููููุงูููุฑู ุฏู ุงููุจูููุฏู ูููููููฐููุณู ู
ูุงุณู ฺงฺูููงููู ุณูููููฐ ู
ูุฑูู
ูุฑูููุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don lokaci zai zo da mutane ba za su jure sahihiyar koyarwa ba, amma saboda kunnensu yana ฦaiฦayi, sai su taro masu koyarwa da za su biya musu muradinsu.