3 John 1:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina da abubuwa da dama da zan rubuta maka, sai dai ba na so in yi amfani da alƙalami da inki in rubuta su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ كُمَ دَ أَبُبُوَ دَيَوَ وَطَنْدَ نَكٜىٰسُواْ إِنْ رُبُوتَ مَكَ عَمَّا بَانَسُواْ إِنْ رُبُوتَسُ أَوَسِيڧَرْ نَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dā kam, ina da abin da zan rubuto maka da yawa, amma yanzu na gwammace kada in rubuto a wasiƙa.