3 John 1:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi farin ciki ƙwarai sa’ad da waɗansu ’yan’uwa suka zo suka yi zance game da yadda kake da aminci ga gaskiyan nan da kuma yadda kake cin gaba cikin gaskiyan nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَيِ ڢَضٍ ثِكِ سُواْسَيْ سَعَدَّ وَطَنْسُ یَنْعُوَ سُكَذُواْ سُكَ بَادَ شَيْدَ غَمٜىٰدَ يَدَّ كَكٜىٰ دَ أَمِنْثِ ثِكِنْ غَسْكِيَ دَ يَدَّ كَكٜىٰبِنْ غَسْكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na yi farin ciki ƙwarai sa'ad da waɗansu 'yan'uwa suka zo suka shaida gaskiyarka, yadda hakika kake bin gaskiya.