3 John 1:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun faɗa wa ikkilisiya game da ƙaunarka. Za ka kyauta in ka sallame su a hanyar da ta cancanci Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنَّنْ دَ كَتَيْمَكٜىٰسُ سُنَ بَادَ شَيْدَرْ ڧَوْنَرْكَ غَ جَمَعَرْ مَاسُبِے أَنَنْ؞ ثِيغَبَ دَ تَيْمَكُوانْ إِرِنْ مُتَنٜىٰنَّنْ عَتَڢِيٜىٰ تَڢِيٜىٰنْسُ، كَمَرْ يَدَّ يَثَنْثَنْثِ يِنْ حِدِمَ غَ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ne suka shaida ƙaunarka a gaban ikkilisiya. Zai kyautu ka raka su a guzuri, kamar yadda ya cancanci bautar Allah,