Acts 1:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Da ladar da ya samu saboda muguntarsa Yahuda ya sayi wani fili; a can ya fฤษ—i da kฤ, jikinsa ya fashe, hanjinsa kuma duk suka zubo.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ู„ูŽุงุฏูŽู†ู’ ู…ููˆุบูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ุณูŽ ูƒููˆูŽ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ูŠูŽุณูŽูŠู ูˆูŽู†ู ฺขููŠู„ูุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽฺขูŽุงุทู ุฏูŽูƒูŽูŠู’ุŒ ุซููƒูู†ู’ุณูŽ ูŠูŽฺขูŽุดูœู‰ูฐุŒ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุซููƒูู†ู’ุณูŽ ุฏููƒู’ ุณููƒูŽ ุธูุจูŽ ุงู”ูŽูˆูŽุฌูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
(To, shi mutumin nan, da ladan mugun aikinsa ya sayi wani fili, sai ya fฤษ—i da kฤ, cikinsa ya fashe, kayan cikinsa duk suka zubo.