Acts 1:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
farawa daga baftisma ta Yohanna har zuwa saโ€™ad da aka ษ—auke Yesu daga gare mu. Gama dole ษ—aya daga waษ—annan ya zama shaidar tashinsa daga matattu tare da mu.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ูƒูŽู…ูŽุงุชูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู…ููˆ ุชูู†ู’ุฏูŽุบูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽุญู’ูŠูŽู‰ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠูู†ู’ ุจูŽฺขู’ุชูุณู’ู…ูŽ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุทูŽูˆู’ูƒู ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ู…ู ุฐููˆูŽุง ุณูŽู…ูŽุž ุฏููˆุงู’ู„ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ุทูŽูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽุดูŽูŠู’ุฏูŽ ุชูŽุงุดูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู…ููˆุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
tun daga baftismar da Yahaya ya yi, har ya zuwa ranar da aka ษ—auke shi daga wurinmu aka kai shi zuwa Sama, wato ษ—aya daga cikin mutanen nan ya zama shaidar tashinsa daga matattu, tare da mu.โ€