Acts 1:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wani lokaci, yayinda yake ci tare da su, ya ba su wannan umarni, โ€œKada ku bar Urushalima, amma ku jira kyautar da Ubana ya yi alkawari, wadda kuka ji na yi magana a kai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽุณููˆ ุชููƒูู†ูŽุŒ ูŠูŽุนูู…ูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐุณู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซูƒูŽุฏูŽ ูƒูุจูŽุฑู’ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž ูƒูุฌูุฑูŽุง ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽู„ู’ฺงูŽูˆูŽุฑูู†ู’ ุฏูŽ ุนูุจูŽุงู†ูŽ ูŠูŽูŠู ูŠูŽุซููƒูŽ ุชููƒูู†ูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽฺขูŽุทูŽุง ู…ููƒู ุฏูŽ ุจูŽุงูƒูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da yake tare da su, ya umarce su kada su tashi daga Urushalima, amma su jira cikar alkawarin nan da Uba ya yi, โ€œwanda kuka ji daga bakina,