Acts 10:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tun Bitrus yana cikin tunani game da maโanar wahayin nan, sai ga mutanen da Korneliyus ya aika sun sami gidan Siman suna kuma tsaye a ฦofar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุชูุฑูุณู ูููู ุซููููู ุฏูุงู
ููู ฺจููุฑููู ุนููููู ูููุงู ู
ูููฐุซูููฐุซูููฐ ู
ูุนูููุฑู ุฑูุนูููุฑู ุฏู ุนููู ููููู ู
ูุณูุ ุณูููุบูุง ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ูููุงูููููฐููููุณู ููุนููููููุงูุ ุณููู ฺูููููฐ ุนฺูงููุงฺูขูุ ุณููู ุฑูุบูุง ุณููู ุชูู
ูุจููู ุบูุฏููู ุณููู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bitrus na a cikin damuwa ฦwarai a kan ko mece ce ma'anar wahayin da aka yi masa, sai ga mutanen da Karniliyas ya aiko tsaye a ฦofar zaure, sun riga sun tambayi gidan Saminu,