Acts 10:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi sallama, suna tambaya ko Siman wanda aka sani da suna Bitrus yana zama a can.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَ سَلَّمَ، سُنَ تَمْبَيَ كُواْ سِيمَنْ دَ عَكٜىٰثٜىٰ دَشِ بِتْرُسْ يَسَوْكَ أَوُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suna sallama, suna tambaya ko Saminu da ake kira Bitrus a nan ya sauka.