Acts 10:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi da dukan iyalinsa masu ibada ne masu tsoron Allah kuma; yakan ba da kyauta hannu sake ga masu bukata yana kuma addu’a ga Allah ba fasawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے كُوَ مَيْ بَوْتَرْ اللَّهْ ، مَيْ ڟُواْرُوانْسَ كُمَ، شِے دَ عِيَلِنْسَ دُكَ؞ يَنَ ڧُواْڧَرِ سُواْسَيْ وَجٜىٰنْ بَ دَا سَدَكَ حَنُّ سَكٜىٰ غَ مُتَنٜىٰ، يَنَ كُمَيِنْ أَدُّعَ غَ اللَّهْ كُلُّمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa mutum ne mai ibada, yana tsoron Allah shi da iyalinsa duka, yana yana ba jama'a sadaka hanu sake, yana kuma addu'a ga Allah a kai a kai.