Acts 10:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bitrus ya gayyaci mutanen cikin gida su zama baƙinsa. Kashegari Bitrus ya tafi tare da su, waɗansu ’yan’uwa daga Yoffa kuwa suka tafi tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بِتْرُسْ يَشِغُواْ دَسُو، يَبَاسُ وُرِنْ ݣُونَ؞ وَشٜىٰغَرِ يَتَاشِ، سُكَ تَڢِے تَرٜىٰ، وَطَنْسُ مَاسُبِے دَغَ بِرْنِنْ يُواْڢَّ كُمَ سُكَ رَكَ شِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bitrus ya shigo da su, ya sauke su. Kashegari ya tashi suka tafi tare, waɗansu 'yan'uwa kuma daga Yafa suka raka shi.