Acts 10:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana magana da shi, sai Bitrus ya shiga ciki ya kuma tarar da taron mutane da yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِتْرُسْ يَنَ مَغَنَ دَشِ، سَيْ يَشِغَ يَسَامِ مُتَنٜىٰ دَيَوَ سُنْ تَارُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bitrus na zance da shi, ya shiga ya tarar mutane da yawa sun taru.