Acts 10:28 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce musu, โ€œKu da kanku kun san cewa dokarmu ta hana mutumin Yahuda yin cuษ—anya, ko ya ziyarci Baโ€™alโ€™umme. Amma Allah ya nuna mini cewa kada in kira wani mutum marar tsarki ko marar tsabta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐู…ูุณู ยซูƒููˆ ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ูƒู ูƒูู†ู’ ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุจูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽุงุชูŽ ุจูŽูŠูŽู‡ููˆุฏูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ูŽุทูŽูƒูŽูŠู’ ูƒููˆุงู’ ูŠูŽุธููŠูŽุฑู’ุซู ูˆูŽู†ู ู†ูŽูˆูŽุชูŽ ฺงูŽุจููŠู„ูŽ ุฏูŽุจูŽู…ู’ ุจูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽู†ููˆู†ูŽ ู…ูู†ู ูƒูŽุฏูŽ ุงู•ูู†ู’ุซูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ฺŸูŽุจู’ุชูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ู…ูŽูŠู’ ฺงูŽุธูŽู†ู’ุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, โ€œKu da kanku kun sani, bai halatta Bayahude ya cuษ—anya, ko ya ziyarci wani na wata kabila dabam ba. Amma Allah ya nuna mini kada in ce da kowa marar tsarki, ko mai ฦ™azanta.