Acts 10:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun san abin da ya faru a dukan Yahudiya, farawa daga Galili bayan baftismar da Yohanna ya yi waโazi,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุณููู ููุฏูู ููุงุจูุฑูููููู ููุจูุธูู ุงููุฏููููู ูููููููู ูููููุฏูููุ ุงููุจูููุฏู ฺููขูุงุฑู ุชูููุฏูุบู ุซููููู ุบููููููุ ุจูุงูููู ุจฺูขูุชูุณูู
ูุฑู ุฏู ููุญูููู ูููู ููุนูุธูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun dai san labarin nan da ya bazu a duk ฦasar Yahudiya, an fara tun daga ฦasar Galili, bayan baftismar da Yahaya ya yi wa'azi,