Acts 10:39 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โMu kuwa shaidu ne na dukan abin da ya yi a ฦasar Yahudawa da kuma a Urushalima. Suka kashe shi ta wurin rataye shi a kan itace,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูู ูููู ุดูููุฏูููููฐ ุบู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ุนููุณูููฐ ูููู ุนููููููููู ูููููุฏููู ุฏู ููู
ู ุซููููู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุดููููููฐ ููู
ู ุณููู ููุดูููฐุดู ุชูููุฑููู ุบูุซููููููฐุดู ุนููููู ุบูููโุบูู
ูููฐูู ุงููุชูุงุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mu kuwa shaidu ne ga duk abin da ya yi a ฦasar Yahudawa da Urushalima. Shi ne kuma suka kashe ta wurin kafa shi a jikin gungume.