Acts 10:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma Allah ya tashe shi daga matattu a rana ta uku, ya sa kuma aka gan shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا اللَّهْ يَتَادَشِ أَ رَانَ تَ عُكُ، يَكُمَسَا يَبَيَّنَ غَ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne Allah ya tasa a rana ta uku, ya kuma yarda ya bayyana,