Acts 10:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba dukan mutane ne suka gan shi ba, amma ta wurin shaidun da Allah ya riga ya zaษa, ta wurinmu da muka ci muka kuma sha tare da shi bayan tashinsa daga matattu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจููู ุจูููููู ุบู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุจูุ ุณูููุฏููู ุบูุฑูููฐู
ูุ ููุชููุงู ู
ูู ุฏู ุงูููููู ููุฐูุงูปูุง ุชูููุฏูุง ุฏููุงูู ู
ูุฐูู
ู ุดูููุฏูุ ู
ูู ููููฐ ู
ูููุซูุ ู
ูููุดูุง ุชูุฑูููฐุฏูุดูุ ุจูุงููููุฏู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ba ga dukan jama'a ba, sai dai ga shaidun nan da Allah ya zaษa tun dฤ, wato mu ke nan, da muka ci muka sha tare da shi, bayan ya tashi daga matattu.