Acts 10:46 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama sun ji su suna magana da waɗansu harsuna suna kuma yabon Allah. Sai Bitrus ya ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا سُنْجِ سُنَ مَغَنَ دَ يَرٜىٰ دَبَمْ دَبَمْ، سُنَ طَوْكَكَ اللَّهْ ؞ سَعَنً بِتْرُسْ يَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin sun ji suna magana da waɗansu harsuna, suna ta ɗaukaka Allah. Sa'an nan Bitrus ya ce,