Acts 10:47 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Wani zai iya hana a yi wa waɗannan mutane baftisma da ruwa? Sun karɓi Ruhu Mai Tsarki kamar yadda muka karɓa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«أَݣَويْ مَيْ عِيَحَنَ عَيِ وَمُتَنٜىٰنَّنْ بَڢْتِسْمَ دَ ضُوَ؟ أَيْ، سُو مَا سُنْ سَامِ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے كَمَرْ يَدَّ مُو مَا مُكَ سَامُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Akwai mai iya hana ruwan da za a yi wa mutanen nan baftisma, waɗanda suka sami Ruhu Mai Tsarki, kamar yadda mu ma muka samu?”