Acts 10:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana zama tare da Siman, mai aikin fatu, wanda gidansa ke bakin teku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَوْكَ أَوُرِنْ سِيمَنْ مَيْ عَيْكِنْ ڢَتَ، وَنْدَ غِدَنْسَ يَكٜىٰ عَبَاكِنْ تٜىٰكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya sauka a gun Saminu majemi, wanda gidansa yake a bakin bahar.”