Acts 10:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wajen tsakar rana kashegari yayinda suke cikin tafiyarsu suna kuma dab da birnin, sai Bitrus ya hau bisan rufin gida yฤ yi adduโa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุดูููฐุบูุฑูุ ููุณููู ฺูููุฑู ุฑูุงููุ ุจูุงูููู ูููุงูููููฐููููุณู ุณููู ุซููููู ุชฺูขูููุ ุณููู ุฐููุงู ููุณูุฏู ุบูุฑููู ููููฐููููุ ุณููู ุจูุชูุฑูุณู ูููููู ูููู ุทูุงูููู ุณูู
ู ุฏููุงูู
ููู ูููู ุงููุฏููุนูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari suna cikin tafiya, sun zo kusa da gari ke nan, sai Bitrus ya hau kan soro yin addu'a, wajen rana tsaka.