Acts 11:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma gaya mana yadda wani malaโika ya bayyana a gidansa ya ce masa, โKa aika zuwa Yoffa a kira Siman wanda ake ce da shi Bitrus.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺููขูุทูุง ู
ููู ููุฏูู ููุบู ู
ููุงูููููู ฺููููู ุงููุบูุฏูููุณูุ ูููู ุซูููฐูู โนููุนููููู ุฐูููุง ูููุงฺูขูู ุนูููุฑูููุงู ุณููู
ูููุ ููููุฏู ุนูููููฐุซูููฐ ุฏูุดู ุจูุชูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya gaya mana yadda ya ga mala'ika tsaye a gidansa, yana cewa, โKa aika Yafa a kirawo Saminu, wanda ake kira Bitrus,