Acts 11:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kawo maka saƙo wanda ta wurinsa kai da dukan iyalinka za ku sami ceto.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے ذَيْ كَٰوُاْ مَكَ سَڧُوانْ دَ ذَاكَسَامِ ثٜىٰتُواْ تَوُرِنْسَ، كَيْ دَ مُتَنٜىٰنْ غِدَنْكَ دُكَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
shi zai faɗa maka maganar da za ka sami ceto game da ita, kai da jama'ar gidanka duka.’