Acts 11:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya iso ya kuma ga tabbacin alherin Allah, sai ya yi farin ciki ya kuma ฦarfafa su duka su tsaya da gaskiya cikin Ubangiji da dukan zukatansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ููุฐููุงูุ ููููู
ู ุบู ุงููููุญูููฐุฑููู ุฏู ุงูููููู ูููู ู
ูุณูุ ูููู ฺขูุถู ุซูููุ ููุบูุฑูุบูุทูููฐุณู ุฏููู ุณฺูููู ุฏู ุจูููโุบูุณููููู ุซููููู ุนูุจูููโุบูุฌู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya iso ya kuma ga alherin da Allah ya yi musu, ya yi farin ciki, ya gargaษe su duka su tsaya ga Ubangiji da dukan zuciyarsu,