Acts 11:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦaya daga cikinsu mai suna Agabus, ya miฦe tsaye ya yi annabci ta wurin Ruhu cewa za a yi yunwa mai tsanani wadda za tฤ bazu a dukan duniyar Romawa (Wannan ya faru a zamanin mulkin Kalaudiyus.)
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทููู ุฏูุบู ุซูููููุณูุ ู
ููู ุณูููู ุงููุบูุจูุณูุ ููุชูุงุดู ฺูููููฐุ ูููู ู
ูุบููู ุฏู ุฅูููููุงูู ุฑููุญู ุซูููฐูู ุฐูุงุนููู ููุชู ุจูุจููุฑู ูููููู ุนูุฏููููููุง ุฏูููุ ููููููู ูููู ฺููขูุฑู ุงูู ุฒูุงู
ูุงูููู ููููููุฏูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ษaya daga cikinsu, mai suna Agabas, ya miฦe tsaye, ya yi faษi da ikon Ruhu, cewa za a yi wata babbar yunwa, a duniya duka, an yi ta kuwa a zamanin Kalaudiyas.