Acts 11:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ina a birnin Yoffa ina addu’a, sai ga wahayi ya zo mini. Na ga ana sauko da wani abu kamar babban mayafi daga sama ta kusurwansa huɗu, ya kuma sauko inda nake.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنَ بِرْنِنْ يُواْڢَّ إِنَ أَدُّعَ، سَيْ نَغَ رُعُيَ، نَغَ وَنِ أَبُ يَنَ سَوْكُواْوَ كَمَرْ بَبَّنْ مَيَاڢِ، أَنْسَوْكُواْ دَشِ دَغَ سَمَ تَݣُونَرْسَ حُطُ، حَرْ يَ إِسُواْ كُسَدَنِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ni dai, ina birnin Yafa ina addu'a, sai wahayi ya zo mini, na ga wani abu na saukowa kamar babban mayafi, an zuro shi daga sama ta kusurwoyinsa huɗu, har ya zo wurina.