Acts 11:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na duba cikinsa na ga dabbobi masu ƙafa huɗu na duniya, da namun jeji, da masu ja da ciki, da kuma tsuntsayen sararin sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ نَدُوبٜىٰشِ سُواْسَيْ، نَغَ دَبُّواْبِے مَاسُ ڧَڢَا حُطُ دَ نَمُواْمِنْ دَاجِ دَ دَنْ‌غِنْ مَثِيظَيْ دَ ڧَدَنْ‌غَرُ دَ كُمَ ڟُنْڟَيٜىٰ عَثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na zuba masa ido, na duba na ga dabbobi, da namomin jeji, da masu jan ciki, da kuma tsuntsaye a ciki.