Acts 11:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sai muryar daga sama ta yi magana sau na biyu, ta ce, ‘Kada ka ce da abin da Allah ya tsarkake marar tsarki.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُرْيَ تَأَمْسَ دَغَ سَمَ تَيِ مَغَنَ سَوْ نَبِيُ، تَثٜىٰ، ‹أَبِنْ دَ اللَّهْ يَڟَبْتَثٜىٰ، كَدَ كَثٜىٰ دَشِ مَيْ ڧَظَنْتَا؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai muryar ta amsa daga Sama ta yi magana ta biyu, ta ce, ‘Abin da Allah ya tsarkake, kada ka ce da shi marar tsarki.’