Acts 12:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka wuce masu gadi na fari da na biyu, suka kuma isa ƙofar ƙarfe ta shiga birni. Ƙofar kuwa ta buɗe musu da kanta, suka kuma wuce. Sa’ad da suka yi tafiya tsawon wani titi, nan take mala’ikan ya bar shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَ وُثٜىٰ مَاسُ غَادِ نَڢَرْكُواْ دَ نَبِيُ، سُكَ كَيْ ڧُواْڢَرْ بَڧِنْ ڧَرْڢٜىٰ تَشِغَ غَرِ، ڧُواْڢَرْ كُوَ تَبُوطٜىٰ مُسُ دَ كَنْتَ؞ سَيْ سُكَ ڢِتَ؞ سُنْ ذُواْ ڧَرْشٜىٰنْ وَنِ تِيتِ كٜىٰنَنْ سَيْ نَنْ تَكٜىٰ مَلاَىِٕكَنْ يَرَبُ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka wuce masu tsaron farko da na biyu, suka isa ƙyauren ƙarfe na ƙofar shiga gari, ƙyauren kuwa ya buɗe musu don kansa. Sai suka fita. Sun ƙure wani titi ke nan, nan da nan sai mala'ikan ya bar shi.