Acts 12:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bitrus ya dawo hankalinsa ya ce, โYanzu na sani ba shakka Ubangiji ne ya aiki malaโikansa yฤ cece ni daga hannun Hiridus da kuma dukan mugun fatan Yahudawa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุจูุชูุฑูุณู ูููููุงูู
ููุงู ุซููููู ุญูููููููููุณู ููุซูููฐ ยซููููุฐู ููู
ู ููุชูุจููุชูุง ุนูุจูููโุบูุฌู ููููฐ ููุงุนููููููุงู ู
ููุงููููููููุณู ููุซูููฐุซูููฐูู ุฏูุบู ุญูููููู ููุฑูุฏูุณู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ู
ูุบูููุชูุงุฑู ุฏู ูููููุฏูุงููุง ุณููู ุดูุฑููู ุนูููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Bitrus ya koma cikin hankalinsa, ya ce, โYanzu kam na tabbata, Ubangiji ne ya aiko mala'ikansa, ya cece ni daga hannun Hirudus, da kuma dukan mugun fatan Yahudawa.โ